ABOUT THIS PODCAST 🔗

Update frequency:
every 9 days
Average audio length:
29 minutes
Hausa
Niger
12 episodes
since July 1, 2021
episodic

LATEST EPISODE 🔗

Masu sauraro, da ma Hausawa kan ce laifin dadi... karewa. A yau za mu kawo muku labarin mu na karshe a wannan zangon na True Crime Naija. A wannan makon za mu kawo muku labarin yadda jerin kashe-kashe a wani birni ya jefa mutanen garin cikin rudani da halin kaka-na-ka-yi. Kamar yadda kuka sani ka…

SEARCH PAST EPISODES

Search past episodes of True Crime Naija (Hausa Edition).

PREVIOUS EPISODES

Bella.

Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 12 na shirin True Crime Naija. A yau, za mu kawo muku labarin wata jarumar mahaifiya da ‘yar ta wacce aka keta wa haddi a makaranta. Wannan labarin yana dauke da wasu kalamai da suka shafi baligai kawai. Sai a yi hattara. ——————————————— Rabia Hade…

Auwalu I.

Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 10 na shirin True Crime Naija A yau, za mu kawo muku labarin wani jarumin wasan hausa wanda ya rasa ransa a hannun budurwarsa...sannan kuma ta tsere daga gidan yari. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Rahmat Muhammad, DD Tabakaji da…

Favour O.

Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 9 na shirin True Crime Naija A yau, za mu kawo muku labarin wata matashiyar budurwa da ta bace akan hanyarta ta kai ziyarar zumunci. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Dee Danjuma Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shir…

Victor I.

True Crime Naija (Hausa): Zango na 1, Kashi na 8: Victor I. Barkan ku da kasancewa tare da mu a labarin mu na 8 a shirin True Crime Naija A yau, zamu kawo muku labarin wani bawan Allah da ya gamu da ajalinsa ta hanyar kona shi a motarsa da wani fasto ya yi. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir …

Titilayo A.

Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 7 a shirin True Crime Naija. A yau, za mu kawo muku labarin wasu ma’aurata da musu a tsakaninsu ya yi matukar wuce gona da iri! ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Maryam Aliyu Muhammad, Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya w…

Gold K.

Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 6 na shirin True Crime Naija. A yau za mu kawo muku labarin Gold Kolawole, wani yaro da batan dabo bat, a cikin wata coci. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Mala Iwa Gbado Ikaleku, Dubble Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shiry…

Khadijat O.

Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 5 na shirin True Crime Naija. A yau, za mu kawo muku labarin Khadija Oluboyo, wata budurwa wacce ta ziyarci saurayinta don faranta masa rai, amma aka neme ta sama ko kasa aka rasa. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Rahmat Muhammad, …

Lizzie N.

Mu na muku maraba da kasancewa tare da mu a labarin mu na 4 a shirin True Crime Naija. A yau, za mu kawo muku labarin wata mata da saurayinta mai zafin kishi, da farautar da ‘yan sanda suka yi ta yi ruwa a jallo a cikin kasashe uku. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Anthonieta Kalu…

Charity A.

Mu na muku maraba da kasancewa tare da mu a labarin mu na 3 a shirin True Crime Naija. A yau, za mu kawo muku labarin Charity Aiyedogbon, wata ‘yar kasuwa mai shekaru 44 wacce ta bace bat! Kuma mijin ta ya zama mutum na farko da ake zargin ya na da masaniya game da batan na ta. ——————————————— Rabi…
Disclaimer: The podcast and artwork embedded on this page are from Triple-E Media, which is the property of its owner and not affiliated with or endorsed by Listen Notes, Inc.