ABOUT THIS PODCAST 🔗

Update frequency:
biweekly
Average audio length:
113 minutes
Guest interviews
Has sponsors
Hausa
Niger
84 episodes
since Oct. 12, 2022
episodic

AUDIENCE OF THIS PODCAST 🔗

~45.78% of listeners are from Nigeria.
🇳🇬
NG
45.78%
🇺🇸
US
14.85%
🇳🇱
NL
6.02%
🇳🇪
NE
5.22%
🇸🇬
SG
4.01%
🇮🇳
IN
2.00%
🇧🇷
BR
2.00%
🇿🇦
ZA
1.60%
🇻🇪
VE
1.20%
🇷🇺
RU
1.20%
🇨🇦
CA
0.80%
🇪🇸
ES
0.80%
🇵🇰
PK
0.80%
🇧🇴
BO
0.80%
🇦🇷
AR
0.80%
🇬🇭
GH
0.80%
🇵🇭
PH
0.80%
🇺🇦
UA
0.80%
🇦🇿
AZ
0.80%
🇨🇴
CO
0.80%
🇦🇮
AI
0.40%
🇨🇱
CL
0.40%
🇩🇿
DZ
0.40%
🇵🇱
PL
0.40%
🇨🇩
CD
0.40%
🇫🇷
FR
0.40%
🇻🇳
VN
0.40%
🇮🇩
ID
0.40%
🇱🇾
LY
0.40%
🇵🇪
PE
0.40%
🇦🇪
AE
0.40%
🇸🇦
SA
0.40%
🇹🇷
TR
0.40%
🇲🇽
MX
0.40%
🇹🇭
TH
0.40%
🇷🇴
RO
0.40%
🇧🇫
BF
0.40%
🇰🇪
KE
0.40%
🇦🇺
AU
0.40%
🇬🇧
GB
0.40%
Others
0.12%
* Data source: directly measured on Listen Notes. real-time

LATEST EPISODE 🔗

IYALI SU NE GINSHIƘIN AL’UMMA; IDAN GIDA YA GYARU, AL’UMMA MA ZA TA SAMU GYARA. GINA IYALI NAGARI BA YA TSAYAWA GA SAMUN KUƊI KO ZAMA TARE KAWAI, A’A, YANA BUƘATAR SOYAYYA, FAHIMTAR JUNA, MUTUNTA JUNA, HAƘURI, AMANA DA KYAKKYAWAR TARBIYYA. A YAU ZA MU TATTAUNA MUHIMMAN RUKUNAN DA AKE BUƘATA WAJEN…

SEARCH PAST EPISODES

Search past episodes of ADPlusHausa | Podcast.

PREVIOUS EPISODES

“Shugabanci na Gari a Tsarin Dimokuraɗiyya.” Shugabanci ba mulki kawai ba ne, illa amana ce, nauyi ne, da kuma hidima ga jama'a. A tsarin dimokuraɗiyya, ana bai wa 'yan ƙasa damar zaɓar shugabanninsu, amma tambayar ita ce: ta yaya za mu tabbatar da cewa wannan zaɓe yana haifar da shugabanci mai ada…
A yau mutane da dama suna son su zuba jari domin su ƙara samun kuɗi, amma rashin ilimi yana sa wasu su yi asara ko kuma su faɗa cikin hanyoyin da ba su dace ba. A wannan shiri na Rumfar Africa Podcast Hausa, kashi na (55) za mu tattauna muhimman ƙa'idojin da ya kamata kowane mai son zuba jari ya sa…
MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO?Domin yin nazari a kan wannan batu, muna tare da babban baƙonmu, Farfesa Munir Abdullahi Kamba, wanda zai yi mana bayani kan tushen wannan matsala, illolinta, da kuma hanyoyin da matasa za su bi wajen gina arziki cikin hikima da dorewa.
Shin ana iya warware wannan rikici ta hanyar yaƙi, ko kuwa mafita tana cikin tattaunawa da diflomasiyya? -------------------------------------A yau duniya na ci gaba da sa ido kan rikicin da ke tsakanin Iran, Amurka da Isra'ila. Tashin hankali na ƙaruwa, hare-hare na ci gaba, yayin da duniya ke tam…
TAKAITACCEN SHARHI A KAN ABINDA KE WAKANA A KASHEN SAHEL, TARE DA MASANIN KIMIYYAR SIYASA DA SHA'ANIN MULKI
Da’awar Musulunci da Bible: Hanyoyin Isar da Saƙon Musulunci ga Mabiyan Kiristanci.Ta yaya Musulmai za su yi da’awa cikin hikima da fahimtar addinin Kirista? Wane matsayi Bible take da shi a tattaunawar addinai? Kasance tare da mu domin jin tattaunawa mai zurfi kan hanyoyin gina fahimta, mutunta ju…
“HAJJI: MAKARANTAR SHUGABANCI” Shin wane darasi shugabanni da al’umma za su koya daga hajji? Ta yaya hajji ke koyar da tsari, adalci, tawali’u da haɗin kai? Domin tattauna wannan batu, muna tare da babban bako:IMAM, DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM.
Sana’ar Jari Bola ta zama ɗaya daga cikin sana’o’in zamani da suka mamaye duniya, tana jan hankalin miliyoyin mutane saboda damar samun riba cikin gajeren lokaci. Amma a bayan nasara akwai ƙalubale, haɗari da dabarun da ke buƙatar ilimi da ƙwarewa. A wannan shiri na musamman, za mu tattauna kan nas…
A WANNAN KASHI NA 49, MUN TATTAUNA YAKIN KWANAKI 12 TSAKANIN ISRA’ILA DA IRAN: • ASALIN RIKICIN. • TARIHIN KAFUWAR ISRA’ILA DA IRAN. • YADDA DANGANTAKA TA DIFLOMASIYYA TA RIKIDE ZUWA GABA DA ADAWA. • ME YA TAYAR DA RIKICIN YANZU. • RAWAR KASASHEN YAMMA WAJEN TALLAFAWA ISRA’ILA. • DA TASIRIN RIKICIN…
Disclaimer: The podcast and artwork embedded on this page are from ADPlusHausa | Podcast, which is the property of its owner and not affiliated with or endorsed by Listen Notes, Inc.