ABOUT THIS PODCAST 🔗

Update frequency:
every 121 days
Average audio length:
24 minutes
Hausa
Niger
3 episodes
since Feb. 19, 2021
episodic

LATEST EPISODE 🔗

A wannan shiri na musamman mun karbi bakuncin Alh. Engineer Aminu Al-Amin Salisu, da kuma Dr. Bashir Ahmad Safio. Mun kuma tattauna akan tafiyar neman aure a wannan zamani, a inda bakin namu sukayi tsokaci akan matsaloli da ake fuskanta tare da bada shawarwari domin a samu mafita. A kasance tare da…

SEARCH PAST EPISODES

Search past episodes of Progress Media Hausa.

PREVIOUS EPISODES

A wannan karon mun karbi bakuncin Alh. Engineer Aminu Al-Amin Salisu, a inda muka tattauna akan muhimmacin kana nan sanao’i ga matasa. A kasance tare damu cikin shirin domin jin tsokaci da shawarwari da bakon namu ya bayar. --- Send in a voice message: https://anchor.fm/sagir-ti/message
A zango na daya na sabon shirin Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare mun gayyato Dr. Bashir Ahmad Safiyo. Mun tattauna akan batun neman nakai a tsakanin matasa, a inda Dr. Bashir Ahmad Safiyo yayi bayanai tare bada shawarwari masu matukar amfani. --- Send in a voice message: https://anchor.fm/sagir-ti/mes…
You have seen all episodes of this podcast
Disclaimer: The podcast and artwork embedded on this page are from Sagir T. Karaye , which is the property of its owner and not affiliated with or endorsed by Listen Notes, Inc.