ABOUT THIS PODCAST 🔗

Update frequency:
weekly
Average audio length:
10 minutes
Hausa
Niger
215 episodes
since Jan. 18, 2021
episodic

LATEST EPISODE 🔗

Shirin na lafiya jari ce a wannan mako, zai yi duba ne kan babbar gayyar allurar rigakafin cutar farar masassara ko kuma Yellow fever da kasar Niger ta shirya a wasu jahohi da nufin daƙile yaɗuwar cutar tsakanin jama'arta. Cutar farar masassara ko Yellow fever na cikin jerin cutuka masu haɗari da …

SEARCH PAST EPISODES

Search past episodes of Lafiya Jari ce.

PREVIOUS EPISODES

A wannan makon shirin ya yi nazari kan yadda tsadar maganin asibiti ke tilastawa jama’a karkatawa amfani da magungunan gargajiya, kodayake akwai kiraye-kirayen masana game da illar waɗannan magunguna a mahangar likitanci. A ƙasashe irin Najeriya magungunan na gargajiya na matsayin hanyoyin neman w…
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan mako ya yi nazari kan matsalar birkicewar al’ada a tsakanin mata, matsala ce da ke matsayin ruwan dare a wannan zamani lura da cewa kusan dukkanin 1 cikin mata 3 akan iya samunta da wannan matsala wadda kuma ba safai aka fiya mayar da hankal…
A wannan makon shirin ya yi duba kan cutar Diptheria, ko kuma mashaƙo, cutar da a baya-bayan nan ake yawan ganin ɓarkewar annobarta a wasu sassa na jihohin Najeriya wadda kuma ke kisan ɗimbin mutane baya ga kwantar da dama a asibitoci, inda wasu alƙaluma ke cewa daga watan Janairu zuwa Agustan shek…
Goyon ciki da haihuwa na cikin mayan ƙalubalen Lafiyar da suka addabi ƙasashe masu tasowa irin Najeriya, ta yadda a kowacce rana ake ganin mutuwar ɗimbin mata a lokacin haihuwa ko kuma renon ciki, baya ga tarin jarirai da ke rasa ransu. A irin wannan yanayi galibi Ungozomar gargajiya ke matsayin ma…
Bisa ga zubin halittar ɗan adam kowacce mace kan iya haihuwa aƙalla sau 15 zuwa 30 a tsawon rayuwarta, a wani yanayi da ƙasashen Afrika ke sahun gaba wajen yawan haihuwar, kodayake liktoci na jan hankali game da muhimmancin bayar da tazara ko kuma hutu koma taƙaita haihuwar baki ɗaya saboda dalilai…
Shirin Lafiya jari ce na wannan mako ya mayar da hankali ne kan cutar dajin mahaifa da ke addabar mata musamman a Nahiyar Afrika. Ku danna alamar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Azima Bashi Aminu.
Shirin lafiya jari ce a wannan karon ya mayar da hankali kan ɗabi'ar shan magani ba tare da shawara ko umarnin likitoci ba, wanda a turance ake kira Self-medication da kuma illar hakan ga lafiyar jama’a. Wasu alƙaluma sun nuna cewa fiye da kashi 70 cikin ɗari na ƴan Najeriya ne yanzu haka sun biji…
A wannan makon shirin na Lafiya Jari ce zai yi duba ne kan lalurar Depression ko kuma damuwa mai tsanani a harshen hausa, cutar da ke ƙoƙarin zama ruwan dare tsakanin al’umma a baya-bayan nan, wataƙila ko saboda yanayi da matsin rayuwa. Ku danna almar sauraro domin jin cikakken shirin tare da Azim…
Shirin a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya leƙa jamhuriyyar Nijar inda ya yi dubi kan yadda ake samun kafuwar wuraren saida magunguna birjik musamman a lokaci irin na damuna, wato dai lokacin da ake ganin yawaitar cutuka irin zazzaɓin cizon sabro. Danna alamar sauti domin sauraron cikakke…
Disclaimer: The podcast and artwork embedded on this page are from RFI Hausa, which is the property of its owner and not affiliated with or endorsed by Listen Notes, Inc.